Wata sabuwa: Ango yakasa yin hakuri Mr Amanagurus Saturday, 24 March 2018 Add Comment VIDEO DOWNLORD Edit Kudaukoshi acikin wayoyinku kudanna alaman koren rubutu dake kasa. Downlord mp4
Kukalla kuji; shin dagaske maryam yahaya ce wannan Mr Amanagurus Add Comment VIDEO DOWNLORD Edit ©Youtube.com Tirkashi kukalla ku gani kusauke videon acikin wayanku. Downlord and watch Downlord mp4
'Rahama Sadau ki tuba: Har yanzu baki makara ba'>>Bello Muhammad Bello Mr Amanagurus Wednesday, 14 March 2018 Add Comment KANNYWOOD Edit Bayan taya Rahama Sadau murnar samun kyautar da aka bata a kasar Amurka, Bello Muhammad Bello, General BMB yayi kira ga Rahamar da tayi a...
Rahama Sadau Yar Kwalisa Mr Amanagurus Add Comment KANNYWOOD Edit Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau kenan a wannan hoton nata da tayi shigar gayu, tasha kyau, Muna mata fatan Alheri.
Kukaranta kuji; shahararren mawakin hausa wato nura m inuwa yaje aiki umrah Mr Amanagurus Add Comment KANNYWOOD Edit Tauraron mawakin Hausa, Nura M. Inuwa yaje aikin Umrah, muna mishi fatan Allah ya amsa Ibada ya kuma dawo dashi gida lafiya.
Karanta amsar da Rahama Sadau ta baiwa wani da yace mata ya kamata tayi aure Mr Amanagurus Tuesday, 13 March 2018 Add Comment KANNYWOOD Edit Wani bawan Allah ya shawarci tauraruwar fina-finan Hausa da turanci Rahama Sadau da cewa ya kamata tayi aure, Rahamar ta bashi amsa da ce...
Rahama Sadau ta zargi jakadan Najeriya a kasar Turkiyya da hana sarkin Kano kaiwa dalibai ziyara a kasar Cyprus Mr Amanagurus Add Comment KANNYWOOD Edit Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau karkashin daliban dake karatu a jami'ar Eastern mediterranean ta kasar Cyprus, t...
Kalli wani kayataccen hoton Hadiza Gabon da Nura Hussain Mr Amanagurus Add Comment KANNYWOOD Edit Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan tare da abokin aikinta, Nura Hussain a wannan kayataccen hoton nasu da suka dauka a cigab...
'Anya Fatima Ganduje ba kwaya tasha ba kamin ta tika wannan rawar'? Mr Amanagurus Add Comment LABARAN DUNIYA Edit Har yanzu wasu sabbin hotunan shagalin bikin 'ya'yan gwamnonin jihahohin Kano da na Oyo sai kara fitowa suke, mutane na ta kara b...
Neymar na neman barin PSG ruwa a jallo Mr Amanagurus Add Comment LABARAN WASANNI Edit Tauraron dan wasan kwallon kafan kasar Brazil dake bugawa kungiyar PSG, Neymar na neman hanyar barin kungiyar ta PSG ruwa a jallo, tun ba...
DADIN KOWA SABON SALO EPISODE 43 AREWA24 Mr Amanagurus Friday, 2 March 2018 Add Comment VIDEO DOWNLORD Edit Gimbiya da Sa'adatu sun jefa Alawiyya cikin tashin hankali tare da hadata fada da Malam Kabiru, baya da suka boye mahaifiyar Garbati ...
Zafafan Hotunan Maryam Yahaya Na Wannan Shekaran Dasuka Birge Mr Amanagurus Thursday, 1 March 2018 Add Comment KANNYWOOD Edit Jarumar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya kenan a wadannan hotunan nata da suka kayatar.
Wani bincike ya bayyana cewa amfanin da Asuwaki wajan wanke baki yafi amfani da Burosh da Makilin gayara hakora Mr Amanagurus Add Comment LABARAN DUNIYA Edit Wani bincike da kwararru sukayi akan wasu itacen da ake asuwaki dasu ya bayyana cewa amfani da asuwakin wajan wanke baki yafi amfani da b...