Wani bawan Allah ya shawarci tauraruwar fina-finan Hausa da turanci Rahama Sadau da cewa ya kamata tayi aure, Rahamar ta bashi amsa da cewa duk lokacin da ya shirya itama a shirye take.
Rahama Sadau tare da Amal Umar
Jaruman fim din hausa Rahama Sadau da abokiyar aikinta Amal Umar kenan a yayin da suka je birnin Legas yin wani aiki, Hausawa sunce "ta…...
0 Response to "Karanta amsar da Rahama Sadau ta baiwa wani da yace mata ya kamata tayi aure"
Post a Comment