Kukaranta kuji; shahararren mawakin hausa wato nura m inuwa yaje aiki umrah Mr Amanagurus Wednesday, 14 March 2018 KANNYWOOD Edit Tauraron mawakin Hausa, Nura M. Inuwa yaje aikin Umrah, muna mishi fatan Allah ya amsa Ibada ya kuma dawo dashi gida lafiya. Share on FacebookTweet on TwitterPlus on Google+ SUBSCRIBE TO OUR NEWSLETTER Related Posts :Sababbin Albums Da Suka Fito Yau Na Wannan Shekaran A yau ne muka samu sanarwar fitar sababbin Albums na shahararrun wakan hausa nanaye Kasuwa yau litinin 15 ga watan 1. 2018. Daga bakin Sh… ...Dalilin Da Yasa Muka Yafewa Rahama Sadau – Afakallahu Hukumar tace fina-finai ta jihar Kano ta ce ta yafe wa fitacciyar jarumar fim Rahama Sadau dukkan laifukan da ta yi, wadanda suka janyo aka… ...Mu ba mu yarda a dawo da Rahama Sadau ba – Kabiru Maikaba Shugaban Hadaddiyar Kungiyar Masu Shirya Fina-Finan Hausa (MOPPAN), Alhaji Kabiru Mai Kaba ya ce ba su yarda da matakin gafartawa Rahama Sa… ...Wasika, Sabon Album Din Nura M Inuwa Mai Fitowa A Shekarar Nan Ta 2018 Shahararren mawaki, fasihi haziki Nura Musa wanda aka fi kira da Nura M Inuwa zai fitar da sabon album dinsa na sabbin wakokin shi na ban… ...Taba shakiyanci kadan baya kashe mutum - Inji Nafisa Abdullahi na zukar taba Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi kenan a wadannan hotunan nata take zukar taba, Nafisar tace taba shakiyanci kadan baya kash… ...
0 Response to "Kukaranta kuji; shahararren mawakin hausa wato nura m inuwa yaje aiki umrah"
Post a Comment