Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan tare da abokin aikinta, Nura Hussain a wannan kayataccen hoton nasu da suka dauka a cigaba da ziyarar aiki da suke yi a kasar Morocco, hoton ya kayatar sosai, muna musu fatan Alheri.
Rahama Sadau tare da Amal Umar
Jaruman fim din hausa Rahama Sadau da abokiyar aikinta Amal Umar kenan a yayin da suka je birnin Legas yin wani aiki, Hausawa sunce "ta…...
0 Response to "Kalli wani kayataccen hoton Hadiza Gabon da Nura Hussain"
Post a Comment