YADDA ZAKA CIRE SECURIYT AWAYAR CHINA KAMARSU JAVA PHONE
Barkan mu da war haka yau nazo mana da
wani gajeren bayani akan wayoyin china
Idan kana da original tecno java phone kuma
ka
sa mat security ka manta ga mafita mai
sauki.
akwai masu amfani da china tecno mobile
phone wato
(java). Sauda yawa mutun ya kan iya saka
security code a wayarsa kuma ya manta da
wane
irin code yayi amfani
ko kuma garen ta6eta6ensa ko yara su saka
ma sa security
kuma bai san security dinba,
to kwantar da
hankalinka ga yadda zakayi. Yana da sauki
sosai
kawai ba ka sani bane!!
Amma yau kam zakasan mafita kawai abin
da zakayi ka latsa
a lamar*#12345#zai nuna
maka wani rubutu kamar haka [color-
blue]DO YOU WANT TO DELETE ALL DATA[/
color]
wani kuma zai baka rubutu makamancin
haka.
Sannan zai nuna maka alamar YES da NO
kawai
saika latsa Yes daga nan wayar zai kashe
kansa sanna ya bude kansa. Shikenan ka
gama
komai
wayarka zata dawo kamar sabuwa. Allah yasa akiyaye
0 Response to "YADDA ZAKA CIRE SECURIYT AWAYAR CHINA KAMARSU JAVA PHONE"
Post a Comment