Sabiwar wakar ado gwanja bintoto

Mawaki Mai Lokaci, Kuma Mawakin “yan Mata Ado Gwanja Ken Nan, Yake Dauke Da Sabuwar Waka Mai Taken Bintoto
Wannan Waka Ya yitane Don Yanuwa Budurwasa Irin Tarin Son Da Yake Mata Sannan Da Irin Kishin Dayake A Kanta,
wannan Ne Yasa Yarera Mata Wannan Sabuwar Waka Mai TakenBintoto Idan Kuka Kalli Wannan Waka Zuku Ban, ban Ce Miye Ne So Miye Kauna.
Kushiga Jikin Wannan Download Blow Ku Saukar Da Wakar By Ado Gwanja

Download mp3

SUBSCRIBE TO OUR NEWSLETTER

0 Response to "Sabiwar wakar ado gwanja bintoto "

Post a Comment