Sababbin Albums Da Suka Fito Yau Na Wannan Shekaran

A yau ne muka samu sanarwar fitar sababbin Albums na shahararrun wakan hausa nanaye Kasuwa yau litinin 15 ga watan 1. 2018.
Daga bakin Shahararren Dan Kasuwa Jamilu Mafara.
yanzu kuna iya samun wannan Albums din a kasuwani da kuma yan tebur dake mafi kusa daku domin ji da kuma Chashewa.
SUNAYEN ALBUMS DIN DA MAWAKANSU:-
Husaini Danko – Maganar Ciki Album
Husaini Danko – Masoya Album
Ado isa Gwanja – Ga Gwanja Album
Sayyid Kofar Gagon Kaya – Ga Tsaraba
albums guda hudu kenan da zaku nema tundaga yau.
ga kuma wanda Album baya karasowa garesu sai kujirayi Ranar da Shafukan internet zasu sakar muku su.
sai ai saurare lafiya #arewablog

SUBSCRIBE TO OUR NEWSLETTER

0 Response to "Sababbin Albums Da Suka Fito Yau Na Wannan Shekaran"

Post a Comment