Taba shakiyanci kadan baya kashe mutum - Inji Nafisa Abdullahi na zukar taba

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi kenan a wadannan hotunan nata take zukar taba, Nafisar tace taba shakiyanci kadan baya kashe mutum, saidai wannan a cikin shirin fim ne ko kuwa a gaske shine be bayyanaba.
Abin ya dauki hankulan mutane sosai.
A satin daya gabatane wasu hotunan abokiyar aikin Nafisar, Maryam Booth suka bayyana inda itama aka ganta tana zukar tabar, koda yake nata a fimne amma abin ya dauki hankula sosai.
Shin wai kodai wata sabuwar dabi'ace ta fito ta gasar shan sigarin?.#24wikis

SUBSCRIBE TO OUR NEWSLETTER

0 Response to "Taba shakiyanci kadan baya kashe mutum - Inji Nafisa Abdullahi na zukar taba"

Post a Comment