Yan Kutse Sun Sacewa Aisha Aliyu Tsamiya Account Dinta Na Instagram

Kamar yadda kuka sani cewa akwai wasu bata garin mutane masuyin kutse cikin account din mutane wato (hackers) a turance wanda a wannan lokaci damuke ciki suke sun kware wajan kwacewa mutane shafukan su na sada zumunta kamar su facebook, twitter, instagram dadai sauransu.
Wadannan bata garin mutane bakowa sukeyiwa kutse ba sai sanannun mutane kamar yan fim, mawaka, kamfanoni dadai sauransu.
To a wannan lokaci ma ta Ritsa da babbar jarumar Kannywood wato A’ishat Tsamiya wanda wannan shafi Nata wani bangare ne babba a rayuwar ta. Dubi da zaman ta jaruma, shafin ne yake bata dama ta gana da masoyan ta musammam wurin watsa musu labarai da suka shafi sana’anta da kyawawan hotunan ta.
Allah yatona asirin ire iren Wadannan mutane ameen.
#hausatop

SUBSCRIBE TO OUR NEWSLETTER

0 Response to "Yan Kutse Sun Sacewa Aisha Aliyu Tsamiya Account Dinta Na Instagram"

Post a Comment