Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci Rahama Sadau ta karo wata salon kwalliya da ba'a santa da irintaba, Rahamar ta saka zoben hancine ta kuma nunawa masoyanta. Abin gwanin daukar hankali.
Kalli wannan hoton na Rahama Sadau
Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a wani hoto na musamman da aka dauke ta, Za'a iya ganin Rahamar da wani kambu me wasu abu…...
0 Response to "Rahama Sadau Tayi Zoben Hanci"
Post a Comment