Jaruma Fati Washa Tana Yiwa Duk Masoyanta Barka Da Shan Ruwa Kai Tsaye Daga Kasa Mai Tsarki Dafatan Allah Yakarbi Ibadunmu Amin.
Sannan Kuma Ta Kara Dayiwa Masoyanta Fatan Alkhairi Da Fatan Samun Nasara A Rayuwar Kowa
Kalli kwalliyar Juma'a ta Rahama Sadau
Fitacciyar jarumar finafinan Hausa da aka kora take kuma taka rawar gani a finafinan kudu Rahama Sadau kenan a wannan hoton nata da tayi …...
0 Response to "Sakon barka da shan ruwa daga bakin jaruma FATI WASHA "
Post a Comment