Salon barka da shan ruwa kai tsaye daga bakin jaruwa Nafisa Abdullahi Mr Amanagurus Thursday, 8 June 2017 KANNYWOOD Edit Jaruma Nafisa Abdullahi Tana Yiwa Duk Masoyanta Barka Da Shan Ruwa Dafatan Allah Yakarbi Ibadunmu Amin. Sannan Kuma Ta Kara Dayiwa Masoyanta Fatan Alkhairi Da Fatan Samun Nasara A Rayuwar Kowa Share on FacebookTweet on TwitterPlus on Google+ SUBSCRIBE TO OUR NEWSLETTER Related Posts :Rahama Sadau Tayi Zoben Hanci Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci Rahama Sadau ta karo wata salon kwalliya da ba'a santa da irintaba, Rahamar ta saka zoben hancine … ...Yan Kutse Sun Sacewa Aisha Aliyu Tsamiya Account Dinta Na Instagram Kamar yadda kuka sani cewa akwai wasu bata garin mutane masuyin kutse cikin account din mutane wato (hackers) a turance wanda a wannan loka… ...Ni Bance Inason Auren Buhari Ba, Karya Ake Min – Fati Shu’uma Fatima Abubakar wacce akafi sani da Fati Shu’uma ta karyata labarin da ake yadawa a kafar Internet cewa tace zata iya fitowa a kowane film.… ...Matar Nura M. Inuwa bata haihuba: Wani masoyin Adam A. Zango ne ya sakawa danshi suna Adamu Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango ya musanta labarin da ake yadawa cewa, wai matar tauraron mawakin Hausace, Nura M. Inuwa ta ha… ...Taba shakiyanci kadan baya kashe mutum - Inji Nafisa Abdullahi na zukar taba Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi kenan a wadannan hotunan nata take zukar taba, Nafisar tace taba shakiyanci kadan baya kash… ...
0 Response to "Salon barka da shan ruwa kai tsaye daga bakin jaruwa Nafisa Abdullahi"
Post a Comment