Kalli kayatattun hotunan Rahama Sadau daga kasar Cyprus

Fitacciyar korarriyar tauraruwar fina-finan Hausa da turanci
Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan nata data dauka
daga can kasar Cyprus inda take karatu, Rahamar dai ta dauki
hotunanne daya a gaban madubi daya kuma a gabar wani
ruwa inda take shakatawa.

Tana sayene da wata bakar riga ta musamman dake dauke da
rubutun aunanta a jiki.
Hotunan sun kayatar.

SUBSCRIBE TO OUR NEWSLETTER

0 Response to "Kalli kayatattun hotunan Rahama Sadau daga kasar Cyprus"

Post a Comment