'Yar kwalisa: Kalli hotunan Maryam Yahaya da suka dauki hankula

Jarumar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya kenan a wadannan
hotunan nata data sha kwalliyar zamani ga gashi ya zubo, ta
saka wannan hoton nata a dandalinta na sada zumunta da
muhawara amma bata bayar da damar mutane su bayyana
ra'ayi a kanshiba.
A cikin satin daya gabatane Maryam ta saka shigen wannan
hoton inda mafi yawancin mabiyanta sukayi Allah wadai dasu.
Maryam dai na cikin jarumai masu tasowa a masana'antar
fina-finan Hausa.



SUBSCRIBE TO OUR NEWSLETTER

0 Response to "'Yar kwalisa: Kalli hotunan Maryam Yahaya da suka dauki hankula"

Post a Comment