Nura M Inuwa – Wata Ruga Song


Sabuwar Wakar nura m inuwa kenan wace ya fitar ta wani fim mai suna ” Wata Ruga ” yanzu haka an kusa gama film din ko nace angamashi.
Wannan fim ya hada jarumai da yawa kamar irnsu:- ali nuhu, Fati washa, hafsatidris barauniya, da dai sauransu. wata ruga fim ne mai dauke da abubuwa da yawa kawai sai kun kalla.
GA KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR:-
– Bani sonka Yar fulani
– Bani da zabi fanin kauna
– Bani da zabini tafi abinka kasan lakanin kauna

Wata ruga yar fillo ware yar fillo
– warwar yar fillo
– Cima bukatu zabi abinka da kafito nema
– Ni kuma soyayya baniyi da masu bakin hali
Kadan dai daga ciki domin jin sauran sai ku shigo wannan shafin domin dakkota

Download mp3 anan

SUBSCRIBE TO OUR NEWSLETTER

0 Response to "Nura M Inuwa – Wata Ruga Song"

Post a Comment