Jarumar fina-finan Hausa, Rashida Lobbo kenan a wannan hoton tare da wani abokin aikinta na kudancin kasarnan inda suka dauki hoton yana rike da kugunta, bayan data walllafa hoton, wasu daga cikin mabiyanta sun ce hakan bai daceba.
Gadai ra'ayoyin wasu mutane dangane da wannan hutunan kaman haka
Allah shikyauta
Related Posts :
Hotunan Maryam Gidado da suka dau hankali
Jarumar fim din hausa, Maryam Gidado kenan a wadannan hotunan nata da suka kayatar, a wannan hoton na sama, ga Maryam nan ciki matsatsu… ...
Maryam Booth ta yiwa wani mutum zagin kare dangi bayan da ya yiwa kawarta ba'ar hanci
Jarumar fim din hausa, Maryam Booth ta yiwa wani bawan Allah me suna Alaji Opera kaca-
kaca bayan da ya yiwa wata kawarta ba'ar hanci, Za… ...
Hotunan Umar M. Sharif da suka kayatar
Shahararren mawakin Hausa, Umar M. Sharif kenan a wadannan hotunan nashi na kwanannan da suka kayatar.
… ...
Kalli sabon gyaran gashin Maryam Gidado
Jarumar fim din Hausa, Maryam Gidado kenan take nunawa Masoyanta sabon gyaran kan da tayi, cikin murmushi.
… ...
>Hadiza gabon" href="https://amanagurus.blogspot.com/2017/09/ba-maiyi-sai-allahhadiza-gabon.html">"Ba maiyi sai Allah">>Hadiza gabon
Jarumar fim din Hausa, Hadiza Gabon kenan a wannan hoton nata da yayi matukar kyau, Hadizar ta saka hoton nata a dandalinta na sada zumu… ...
0 Response to ""Yanzu ko kunya baki jiba?": Karanta abinda mutane ke cewa akan wannan hoton na Rashida Lobbo"
Post a Comment