
Ga Yadda Shirye Shiryen Zai Kasance
1..Kamu___on 27/4/2017
Lokaci_____5PM
Wuri_____Soli Center Katsina.
2..DINNER____On 28/4/2017. Lokaci_____8.PM.
Wuri_____NYSC Camp KT.
3..Football_____ On 28/4/2017. Lokaci____10.AM.
Wuri_____Karakanda Stadium.
4.. Aure_____On 29/4/2017
Lokaci_______2:00PM Wuri_____Malunfashi Local Government....
Allah yabada ikon halarta amen kuma allah yasa ayi lfy
Related Posts :
Rahama Sadau Yar Kwalisa
Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau kenan a wannan hoton nata da tayi shigar gayu, tasha kyau, Muna mata fatan Alheri.
… ...
'Rahama Sadau ki tuba: Har yanzu baki makara ba'>>Bello Muhammad Bello
Bayan taya Rahama Sadau murnar samun kyautar da aka bata a kasar Amurka, Bello Muhammad Bello, General BMB yayi kira ga Rahamar da tayi a… ...
Kukalli kyawawan hotunan jaruma jamila nagudu dasuka birge
Tauraruwar fina-finan Hausa, Jamila Nagudu kenan a wadannan hotunan nata da suka kayatar, tasha kyau, muna mata fatan Alheri.
… ...
Karanta amsar da Rahama Sadau ta baiwa wani da yace mata ya kamata tayi aure
Wani bawan Allah ya shawarci tauraruwar fina-finan Hausa da turanci Rahama Sadau da cewa ya kamata tayi aure, Rahamar ta bashi amsa da ce… ...
Kukaranta kuji; shahararren mawakin hausa wato nura m inuwa yaje aiki umrah
Tauraron mawakin Hausa, Nura M. Inuwa yaje aikin Umrah, muna mishi fatan Allah ya amsa Ibada ya kuma dawo dashi gida lafiya.
… ...
0 Response to "CIKAKKEN BAYANI AKAN YADDA BIKIN MAWAKI NURA M INUWA ZAI KASANCE"
Post a Comment