Yanda Zakayi Amfani Da SunanKa A Matsayin MTN Caller Tunes DinKa, .

Katabasa Caller Tunes A WayarKa ?? Nasan Koda Baka Taba Sawa Ba Ko Kuma Baka Taba Sha,awar MTN Caller Tunes Ba Zaka Iya Sha,awar Wannan Salon Caller Tunes Din ..





Kamar Dai Yanda Kowa Ya Sani Caller Tunes Wata Wakace Da Wanda Ya Kira WayarKa Zai Jita, Wakar Ta Iya Zama Wacce Yakeso Ne Ko Kuma Wanda Su Sukaga Dama Su Sakama Wakar Dasuga Dama

Wannan Zaka Zabi Sunan Da Kake Bukatane A Matsayin Wakarnan Da Za,a Dunga Saurare Yayin Da Aka KiraKa ... Za,a Saurari Waka Ce Da SunanKa Ko Sunan MasoyiyarKa Tare Da Kirari .

Idan An Fahimci Abun Da Nake Nufi Sai Inci Gaba

Da FarKo Kawai Ka Shiga Wajen Text Message DinKa .. Ka Tura Text Din SunanKa Ko Sunan Da Kakeso A Sa A Matsayin Caller Tunes Dinka ..

Misali : Amanagurus To 441 Da Zarar Ka Tura Saika, Zasu Turama Text

Kamar Haka

The ReQuest Has Been Accepted. You Will Get A Call Within A While,

To Inkaga Wannan Text Din Yana Nuna Cewa Akwai SunanKa Kenan

Idan Kuma Kaga Haka

Your ReQuest For ...... Has Been Received And Will Be Processed ..

Hakan Na Nufin Ba Sunan Ka Cikin Na,urar Tasu ..

Bayan Sun Turama Text Zakaji Kira Daga 441 , Idan Ka Dauka Zau Fara Magana Suna Fadama Yanda Abun Yake .. Waton Zasu Nunama Ka Danna Numba 1, Domin Saka Wakar Da KaJi A Matsayin Caller Tunes Din Naka, Ka Dannan Numba 2, Domin Turamma Aboki Ko Budurwa, A Matsayin Caller Tunes .. Bayan Sun Kammala Fadan Wannan Abubuwan ZakaJi Sun Sakama Wakokin Da Zaka Zaba ..

Idan Sun Sakama Waka Kaji Bata Maka Ba .. Saika Danna 4, Domin Jin Wasu Wakokin; Idan Kaji Wacce Tamaka Saika Danna 1, Zasuyi Magana Cewa Kadan Jira Kadan Domin Kammala Downloads Na Caller Tunes Din, Zasuce Press 1 To Comfirm Sai Kuma Ka Sake Danna 1, Daganan Zasuce Successfully,

Daganan Da Zarar An KiraKa Za,aJi WaKane Dare Da Taken SunanKa Na Tashi ..  

Kuyi comment da abunda Baku gane ba

SUBSCRIBE TO OUR NEWSLETTER

0 Response to "Yanda Zakayi Amfani Da SunanKa A Matsayin MTN Caller Tunes DinKa, ."

Post a Comment