JARUMA RAHAMA SADAU TACE TANASON YAN WASAN KWALLON KAFAR BARCELONA MESSI DA NEYMAR

A ranar larabar data gabata ne dai kulob din na Barcelona ya doke abokin karawarsa na PSG daci 6-1 a gasar cin kofin zakarun nahiyar turai, wasan da ya kayatar da yan kallo matuka.
0 Response to "JARUMA RAHAMA SADAU TACE TANASON YAN WASAN KWALLON KAFAR BARCELONA MESSI DA NEYMAR"
Post a Comment