JARUMA RAHAMA SADAU TA KARO WULAKANCI KU KALLI WASU SABBIN HOTUNA MASU ZAFI DA TAYI


Kalli wasu kyawawan Hotunan ta Rahama Sadau Kamar yadda Hausatop.com ta ruwaito, Rahama mai shekaru 23 ta dauki hoton ne sanye da wasu irin kayan turawa tare da bakin damara data daure kwankwasonta da shi.
Kalli wasu kyawawan Hotunan ta Rahama Sadau Idan za’a iya tunawa a shekarar data gabata ne dai hukumar yan wasan Hausa ta dakatar da Rahama Sadau daga shirya fina finai sakamakon wani bidiyon waka data fito a ciki na wani mawaki Classiq, inda hukumar tayi zargin anyi rungume rungume a cikin bidiyon.

Daga hausa naij.com
0 Response to "JARUMA RAHAMA SADAU TA KARO WULAKANCI KU KALLI WASU SABBIN HOTUNA MASU ZAFI DA TAYI"
Post a Comment