FITACCEN MAWAKIN SIYASAR NAN DAUDA KAHUTU RARARA BASHIDA LAFIYA
![](https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEiy8zom3x2KVdB86Dg8SAQqF5D695S4Umv8j7kZ27-jMOsB5R9ktQnX-PWTj3vMSD_VQvlHwkmG9Xo7DKqelSWS3vMpvVDZaRY5YAGg17Onc6_8HRZRB3yzay4DN6giMklMK7HIKB2blmDO/s640/FB_IMG_1491778484665-255x300.jpg)
Mawakin siyasa Dauda Kahutu Rara. Ya kwanta bashi da lafiya. Yana fama da zazzabi gamida ciwon kai. Dan haka yana neman addu’arku akan rashin lafiyarsa. Rashin lafiyarsa ba tayi zafi sosai ba, amma maganar gaakiya jikin na damunsa.
0 Response to "FITACCEN MAWAKIN SIYASAR NAN DAUDA KAHUTU RARARA BASHIDA LAFIYA"
Post a Comment