Tauraruwar fina-finan Hausa A'isha Aliyu Tsamiya kenan a wadannan hotunan nata na kwanannan da suka kayatar sosai, A'isha Tsamiya na daya daga cikin jarumai mata da ake yabawa musamman ida akazo wajan saka kayan al'ada, na mutunci.
Muna mata fatan Alheri.
Hotunan Maryam Yahaya da suka birge
Jarumar finafinan Hausa me tasowa Maryam Yahaya kenan a wadannan hotunan nata data sha kwalliyar zamani, hotunan sunyi kyau, muna mata fa…...
0 Response to "Ko kaga wadannan kyawawan hotunan na A'isha Tsamiya?"
Post a Comment