Sakon Jaruma Nafisa Abdullahi Zuwaga Yan Sa Ido

Jaruma Nafisat Abdullahi ta aika sako ga yan sa ido a shafin ta na Instagram. Ga salon
“Mutane da yawa ba aikin yi, shi yasa duk kankancin abu sai ya zama abun magana. Na gaji da yan Nigeria wallahi; kowa sai ya dinga yi kaman wani mutumin Allah mutumin Allah. Mutum ya yi kokari ya gyara kurakurensa, ya daina yi kaman shi waliyyi ne.”

SUBSCRIBE TO OUR NEWSLETTER

0 Response to "Sakon Jaruma Nafisa Abdullahi Zuwaga Yan Sa Ido"

Post a Comment