Fitattun jaruman fina-finan Hausa Rukayya Dawayya tare da Maryam Yahaya a wannan hoton nasu daya kayatar, sun dauki hotonne a lokacin da ake daukar shirin wani Fim, muna musu fatan Alheri.
Related Posts :
Wata sabuwa: Diyar Hafsat Idris, Barauniya, A'isha an zama 'yan mata
Wannan diyar shahararriyar jarumar finafinan Hausace wato Hafsat Idris wadda akafi sani da Barauniya, sunan yarinyar A'isha kuma masha Al… ...
Tirkashi: Hoton Maryam Gidado tana shan rake ya dauki hankulan mutane
Jarumar finafinan Hausa, Maryam Gidado kenan take shan rake a wannan hoton, hoton ya dauki hankulan mutane da yawa dan basuyi tsammanin z… ...
Dubai ta kaddamar da mota me tashi sama ta farko a Duniya
Garin Dubai ya kaddamar da mota me tashi sama ta farko a Duniya a jiya Litinin, motar me daukar mutum biyu kacal bata da bukatar matuki, … ...
Nafisa Abdullahi 'yar kwalisa, wadannan hotunan nata sun jawo cece-kuce
Fitacciyar jarumar finafinan Hausa Nafisa Abdullahi kenan cikin matsattsiyar riga data nuna siffar jikinta da yawa, kai ba dankwali, rike… ...
Rahma Sadau na dab da shiga sahun Jaruman da suka fi shahara a finafinan Kudu
Korarriyar jarumar finafinan Hausa da aka kora ta koma yin finafinan Turanci na kudancin kasar nan, Rahama Sadau ta kara samun wata gagar… ...
0 Response to "Rukayya Dawayya tare da Maryam Yahaya"
Post a Comment