Sabuwar wakar umar m shareef mai taken Mariya

Sabuwar wakar umar m shareef kenan mai suna “MARIYA ” wakar sabuwace tunda yanzu haka ananan ana kokarin fara shirya wannan film din mai suna mariya.
Mariya wani film ne da ya hada manyan jaruma a ciki wanda a wannan lokacin suke cin karensu ba babbaka:

Jaruman film din sune
JARUMAN
Ali Nuhu
Garzali Miko
Musa Mai Sana,a
Baballe Hayatu
Moda
Maryam Yahaya
Jamila Nagudu
Da Dai sauransu.

Download and enjoy

Download mp3 now

Source arewablog.com

SUBSCRIBE TO OUR NEWSLETTER

0 Response to "Sabuwar wakar umar m shareef mai taken Mariya"

Post a Comment