An rage mugun iri: Wanda ya bude shafin sada zumunta na 'yan luwadi na farko kuma mafi shahara a Duniya ya mutu
Duniya shiyasa mutum yayi kokarin ayyukanshi na Alheri sufi na sharri yawa, yanda koda bayan ranka idan an tuna dakai za'a maka addu'a ta gari, wannan bawan Allahn da hotonshi ke sama sunanshi Henry Badenhorst, dan shekaru 51, an haifeshi a kasar Afrika ta kudu, shine ya bude shafin sada zumunta da haduwar 'yan luwadi na farko kuma mafi shahara a Duniya.
Henry ya mutu ranar Asabar din data gabata bayan daya silmiyo daga bebe me hawa 23 a can kasar tashi ta Afrika ta Kudu kamar yanda shafin Buzzfeed ya ruwaito.
Su biyune suka bude wannan shafin shi da wani abokinshi wanda ake kira da Gary Frisch wanda shima, kusan shekaru goma da suka gabata ya hau wani kololuwar gini a Landan ya silmiyo ya mutu, irin mutuwar abominshi.
Mutanen dai sun bude shafinne bayan da wani abokinsu dan luwadi yace yana son samun abokan yi amma bashi da lokacin nema, suka sakashi a yanar gizo suna nemar mai abokan yin amma aka jima be samu ba, shine sai suka bude shafi dan 'yan luwadin kawai su rika haduwa daga kowane bangare na Duniya, kamar dai sauran shafukan sada zumunta irin su Facebook.
Allah ka dada shiryar damu.

0 Response to "An rage mugun iri: Wanda ya bude shafin sada zumunta na 'yan luwadi na farko kuma mafi shahara a Duniya ya mutu"
Post a Comment