Kyawawan hotunan jaruman fina-finan Hausa Mr Amanagurus Monday, 20 November 2017 KANNYWOOD Edit Taurarin fina-finan Hausa, Ali Nuhu(Sarki) tare da abokiyar aikinshi, Hadiza Gabon kenan a wadannan hotunan tare da wasu abokan aikinsu yayin daukar wani shirin fim, hotunan sunyi kyau sosai. A cikin hotunan akwai irin su Kawu Kamfa da Sanusi Oscar da Garzali Miko dadai sauransu. Share on FacebookTweet on TwitterPlus on Google+ SUBSCRIBE TO OUR NEWSLETTER Related Posts :Kukaranta kuji; shahararren mawakin hausa wato nura m inuwa yaje aiki umrah Tauraron mawakin Hausa, Nura M. Inuwa yaje aikin Umrah, muna mishi fatan Allah ya amsa Ibada ya kuma dawo dashi gida lafiya. … ...Rahama Sadau ta zargi jakadan Najeriya a kasar Turkiyya da hana sarkin Kano kaiwa dalibai ziyara a kasar Cyprus Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau karkashin daliban dake karatu a jami'ar Eastern mediterranean ta kasar Cyprus, ta za… ...Kalli wannan hoton na Rahama Sadau Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a wani hoto na musamman da aka dauke ta, Za'a iya ganin Rahamar da wani kambu me wasu abu… ...Zafafan Hotunan Maryam Yahaya Na Wannan Shekaran Dasuka Birge Jarumar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya kenan a wadannan hotunan nata da suka kayatar. … ...Kalli wani kayataccen hoton Hadiza Gabon da Nura Hussain Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan tare da abokin aikinta, Nura Hussain a wannan kayataccen hoton nasu da suka dauka a cigab… ...
0 Response to "Kyawawan hotunan jaruman fina-finan Hausa"
Post a Comment