Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje yayin da kai ziyara wurin wadansu mata da gwamnatin jihar ta horas kan kananan sana'o'i a Bichi ranar Talata, gwamnan ya dauki kosan da daya daga cikin wadanda aka koyawa sana'ar ta soya inda ya dandana.
Nigeria: An sake gano wata 'yar Chibok
Rundunar sojojin Najeriya ta ce dakarunta sun
sake gano wata yarinya daga cikin 'yan matan
Chibok fiye da 200 da 'yan Boko Haram suka
…...
0 Response to "Likimo: Gwamnan Kano Ganduje na dandana kosai "
Post a Comment