Sabuwar jarumar finafinan Hausa Maryam Yahaya kenan a wadannan hotunan nata kai babu dankwali sannan fuskarta babu irin kwalliyarnan ta zamani(watau ainihin fuskartace), hotunan na Maryam sun dauki hankulam mutane ta yanda saida aka rika yimata magana da meyasa bata saka dankwaliba, ganin haka yasa Maryam ta kulle damar da mutane keda ita na bayyana ra'ayoyinsu akan wadannan hotunan nata saboda batason jin abinda suke fada.
Related Posts :
>Ummi Zeezee" href="https://amanagurus.blogspot.com/2017/09/idan-budurwarka-ba-kanuri-bace-to-baka.html">"Idan budurwarka ba Kanuri bace to baka da budurwa" >>Ummi Zeezee
Jarumar fim din Hausa, Ummi Zeezee kenan a wannan hoton nata da yayi kyau, saidai kai ba dankwali, Ummi ta saka wannan hoton nata a danda… ...
Yakubu Muhammad Rahama Sadau da Amal Umar a Legas
Jaruman fim din Hausa da kuma suke taka rawar gani a finfinan yankin kudu, Yakubu Muhammad da Rahama Sadau, kai ba dankwali, da Amal Umar… ...
Fulani Siddika Sanusi na murnar zagayowar ranar haihuwarta
Diyar Sarkin Kano, Fulani Siddika Sanusi na murnar zagayowar ranar haihuwarta a yau, muna tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru mas… ...
Sa'adiya Gyale na murnar zagayowar ranar haihuwarta
Tsohuwar jarumar fim din Hausa, Sa'adiya gyale na murnar zagayowar ranar haihuwarta muna tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru masu… ...
Fatima Sulaiman na murnar zagayowar ranar haihuwarta
Jarumar fim din Hausa, Fatima Sulaiman na murnar zagayowar ranar haihuwarta, Muna tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albark… ...
0 Response to "Hotunan Maryam Yahaya kai babu dankwali"
Post a Comment