Fitaccen jarumin finafinan Hausa Isah A. Isah yabi sahun takwaranshi Lawal Ahmad inda shima ya tsunduma a harkokin siyasa, Isah ya fito neman takarar dan majalisane a karamar hukumar Tarauni dake jihar Kano, a wannan shekarar su bityu kenan 'yan fim da suka shiga harkar siyasa, muna musu fatan alheri.
Related Posts :
Shugaba Buhari ya lashe zabe a jihohin Kwara, Kogi, Gombe, Yobe, Naija, Jigawa
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya lashe zabe a karin jihohi kamar haka: Ya lashe jihar Naija kamar yanda kamfanin dillancin labaran Naje… ...
Atiku ya lashe zabe a Abuja, Adamawa da Enugu
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya lashe zaben karin jihohi kamar haka: a jihar Enugu ya samu kuri'u 355,553 … ...
Kalli yanda shugaba Buhari ya kai ziyara dakin tattara bayanan zabe na APC
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan yayinda ya ziyarci dakin tattara bayanan zabe na APC a babban birnin tarayya, Ab… ...
Dan takarar PDP ya kada Sanata Godswill Akpabio na APC, bazai koma majalisa ba kenan
Tsohon shugaban marasa rinjaye na majalisar dattijai kuma dan takarar APC na Sanata, Godswill Akpabio ya fadi zabe, ba zai koma majalisar… ...
PDP ta yi watsi da sakamakon zaben da INEC ke sanara
Jam'iyyar adawa ta PDP a Najeriya ta sanar da cewa ba za ta iya kau da kai ga abin da ta kira hatsarin da demokradiyyar Najeriya ke daf d… ...
0 Response to "Tofa kukalla kugani Isah A. Isah ya shiga harkar siyasa"
Post a Comment