New album: sababbin wakokin m Hassan musa jajere full album


Assalamu Alaikum Ma,abota Jin Wakar Hausa Ku Zauna Cikin Shiri a Farin Watan December Matashin Mawakin Nan Kuma Kankanin Cikin Su Ya Shira Tsaf Dan Kawo Muku Audio Album Mai Taken Zaman Duniya Mai Wakoki Kamar haka
1 Zaman Duniya Sai Hakuri
2 Wakar Sauka
3 Burina Ke Ce
4 Raba Gardama
5 Maryam Masoya
6 Jajere Garin Jajaye
7 Dajin Sambisa
Domin Magana Da Mawakin Ga Number 08108736506

SUBSCRIBE TO OUR NEWSLETTER

0 Response to "New album: sababbin wakokin m Hassan musa jajere full album"

Post a Comment