Soyayyace Silar Fara Waka Na – Inji Mawaki Umar M Sharif A Wata Hira Ta Musamman

Mawaki, producer kuma sabon jarumi Umar M Shareef ya bayyana cewa soyayya ce silar fara wakan shi, shi yasa ba mamaki idan mutane suka ga yafi damuwa da soyayya a wakokin shi.
A wata tattaunawa da yayi da wani gidan radio, mawakin ya bayyana cewa ya fara waka ne a lokacin da yake jiran wata yarinya yace mata yana son ta, bata dawo ba.
Jarumin ya bayyana cewa wakar da yayi “Soyayya bazan kara Ba. ….” a film din Sai Wata Rana ita da fito shi.
Kuma ya kara da cewa mutane na bukatan nishadi a finafinai, inda mawaka suka shigo kenan.

SUBSCRIBE TO OUR NEWSLETTER

0 Response to "Soyayyace Silar Fara Waka Na – Inji Mawaki Umar M Sharif A Wata Hira Ta Musamman"

Post a Comment