Fitaccen mawakin Hausa kuma sabon jarumi ta fannin finafinai Umar M. Sharif kenan a wannan hoton nashi daya daka uban tsalle, Maryam Yahaya ma wadda suka fito tare a cikin shirin fim din Mansoor itama tayi irin wanna tsalle, cikinsu ko wa yafi iya tsallen?.
Hotunan iyali da suka birge
Wannan wasu kyawawan hotunan iyaline da suka karade shafukan sada zumunta, hotunan sun matukar birge sosai, Mijine da matarshi da dansu c…...
0 Response to "Tofa kuduba mugani: Wa yafi iya tsalle tsakanin Umar M. Sharif da Maryam Yahaya?"
Post a Comment