Hotunan Maryam Yahaya da suka birge Mr Amanagurus Tuesday, 24 October 2017 KANNYWOOD Edit Jarumar finafinan Hausa me tasowa Maryam Yahaya kenan a wadannan hotunan nata data sha kwalliyar zamani, hotunan sunyi kyau, muna mata fatan Alheri. Share on FacebookTweet on TwitterPlus on Google+ SUBSCRIBE TO OUR NEWSLETTER Related Posts :Maganar Auren Hadiza Gabon ta tabbata Ga dukkan alamu maganar auren fitacciyar jarumar finafinan Hausa Hadiza Gabon yana gab da tabbata, Dazune mukaji daga wata kafar watsa la… ...Yanda ganawar shugaba Buhari da Yara uku da suka kaimai ziyara ta kasance Burin A'isha Alitu Gebbi ya cika ayau domin kuwa ta ganana da shugaban kasa Muhammadu Buhari, a takardar data rubuta mishi tace tana daya… ...Babbar Matsalar Matan Film Bakin Ciki Da Kishi - In Ji Rahama Sadau Babbar Matsalar Matan Film Bakin Ciki Da Kishi - In Ji Rahama Sadau Daga Auwal M. Kura Korarriyar 'yar wasan shirya finafinan Hausar nan … ...Soyayyace Silar Fara Waka Na – Inji Mawaki Umar M Sharif A Wata Hira Ta Musamman Mawaki, producer kuma sabon jarumi Umar M Shareef ya bayyana cewa soyayya ce silar fara wakan shi, shi yasa ba mamaki idan mutane suka ga… ...Tofa kuduba mugani: Wa yafi iya tsalle tsakanin Umar M. Sharif da Maryam Yahaya? Fitaccen mawakin Hausa kuma sabon jarumi ta fannin finafinai Umar M. Sharif kenan a wannan hoton nashi daya daka uban tsalle, Maryam Yaha… ...
0 Response to "Hotunan Maryam Yahaya da suka birge"
Post a Comment