"Kiyi kokari kiyi Aure saboda ke kalar 'yan Aljannace"inji wani masoyin Aisha tsamiya

Fitacciyar jarumar finafinan Hausa A'isha Aliyu Tsamiya kenan a wadannan hotunan nata da suka kayatar, bayan saka hotunan ne wani yayi sharhi akansu inda yace A'ishar kalar 'yan Aljannace don haka ya kamata ta samu tayi Aure.


SUBSCRIBE TO OUR NEWSLETTER

0 Response to ""Kiyi kokari kiyi Aure saboda ke kalar 'yan Aljannace"inji wani masoyin Aisha tsamiya"

Post a Comment