Sabuwar jarumar finafinan Hausa Sha'awanatu Muhammad kenan dauke da irin karfennan da karfafan maza(cikin mazan ma ba kowa bane zai iya dagawa ba) ke dagawa dan motsa jiki, gaskiya ta cancanci a bata kyautar karramawa a matsayin jaruma mace mafi karfi a masana'antar finafinan Hausa dan na tabbata Hadiza Gabon, Rahama Sadau, Nafisa Abdullahi, Fati Washa duk ba za su iya daga wannan karfe ba.
Kai koda cikin jarumai maza ba kowane zai iyawa wannan karfen zuwa daya ba ya dagashi.
Related Posts :
Dubai ta kaddamar da mota me tashi sama ta farko a Duniya
Garin Dubai ya kaddamar da mota me tashi sama ta farko a Duniya a jiya Litinin, motar me daukar mutum biyu kacal bata da bukatar matuki, … ...
Wata sabuwa: Diyar Hafsat Idris, Barauniya, A'isha an zama 'yan mata
Wannan diyar shahararriyar jarumar finafinan Hausace wato Hafsat Idris wadda akafi sani da Barauniya, sunan yarinyar A'isha kuma masha Al… ...
Nafisa Abdullahi 'yar kwalisa, wadannan hotunan nata sun jawo cece-kuce
Fitacciyar jarumar finafinan Hausa Nafisa Abdullahi kenan cikin matsattsiyar riga data nuna siffar jikinta da yawa, kai ba dankwali, rike… ...
Da yardar iyayena na fara harkar fim
Tauraruwar matashiyar jaruma Maryam Yahaya, mai shekara 20, ta fara haskawa ne a cikin fim dinta na farko wato Mansoor.
A wata hira da Yu… ...
Tirkashi: Hoton Maryam Gidado tana shan rake ya dauki hankulan mutane
Jarumar finafinan Hausa, Maryam Gidado kenan take shan rake a wannan hoton, hoton ya dauki hankulan mutane da yawa dan basuyi tsammanin z… ...
0 Response to "Jarumar Finafinan Hausa da tafi kowace jaruma karfi: Sha'awanatu Muhammad"
Post a Comment