Sabuwar Waka Bafarawa Ta Takarar Shugaban kasa Nigeria 2019
Wannan waka ce da matashin yaro ya rewa bashar sanyinna karar hukumar tambuwal local government a karkashin kananan hukumoni na jahar sokoto yayi tashi gudunmuwa a Dr Attahiru Dalhatu Bafarawa.
Ga baitocin wakar baitoci:-
==> Haba Garkuwa ka daure bafarawa kai ka dace da rikon ƙasa.
==> Wuta ce a masaƙa babu wanda zai kashe ta in ba bafarawa ba,kazo ka daure ka tuƙamu ta fidamu nigeria ruwa sun cimu.
==> Ka fito yau nigeria mun yarda babu jayaya.
==> Haba bafarawa kai ka dace da rikon da kasa.
==> Kazo ka tuƙamu ka firdamu gangan nigeria ruwa sun cimu mu samu sauƙi.
==> Ga al'umma cikin yanayin talauci,suna mutuwa ga ciwon tamuwa.
Hausawa kance waka a bakin mai ita tafi daɗi sai ku saukar domin jin cikakon baitutuka na fasihin mawaƙin.
Download Audio now
©pressloaded.com

0 Response to "Sabuwar Waka Bafarawa Ta Takarar Shugaban kasa Nigeria 2019"
Post a Comment