Fitattun jaruman finafinan Hausa, jarumin jarumai sadik Sani Sadik da Nafisa Abdullahi kenan a gurin wani shagali da suka hadu, saidai wani abu daya dauki hankulan mutane a wannan hoton shine irin rigar da Sadik ya saka wadda ta nuna kirjinshi, wasu ta birgesu wasu kuma sun kushe.
Hotunan Masa'uda 'yar Agadas da suka birge
Jarumar fim din Hausa Masa'uda 'yar Agadas kenan a wadannan hotunan nata data matse cikin kananan kaya da hula hana sallah ga murmushi ta…...
0 Response to "Gayu kala-kala: Kalli rigar da Sadik Sani Sadik ya saka data ja hankulan mutane"
Post a Comment