Wata Baiwar Allah Da Annabawa Da Manzonni Na Zomata A Cikin Mafarki
Jama’a Assalamu Alaikum Da Fatan Kuna Lafiya, Wannan Video Ne Na Wata Baiwar Allah.
Aduk Lokacin Da Ta Kwanta Barci Takan Ga Annabawa Na Zuwa Mata Cikin Barci Tana Fira Da Su, Harma Da Sahabai.
Wanna Video Ba Lallai Bane Jama’a Su Yarda Dashi Ba, Kasancewa Yanzi Duk Lamarin Duniya Ya Lala Ce, Inji Wannan Baiwar Allah Da Ke Ganin Annabawa Da Sahabai A Cikin Mafarki Idan Da Kwanta Barci.
Idan Kunkayi Amfani Da Ilimin Ku Jama’a Kuka Tuna Da Cewa babu Wani Shedane Ko Mutun Da Zai Zomaka Cikin Barci Da Cewa Shi Manzon Allah Ne, Ko Wani Makaman Cin Su.
Zaku Iya Download Na Video A Nan Domin Ya Zamanto Sheda Kaji Kuma Ka Gani Da Idon Ka, Wanda Yayi Wannan Mafarki Ya Fadi Da Kansa.
Dan Allah ‘yan Uwa Kada Kumanta Da Cewa Wannan Shafin Na Sunnahmedia.com.ng Shafine Dake Kawo Muku Abubuwan Daya Shafi Addinin Musulunci, Cikin Harshen Hausa, Kuma Zaku iya Ajemana Comment Idan Munyi Abinda Ba Dai Dai Ba. Domin Duniya Ba Wanda Bai Kuskure.
mungode.
Download video

0 Response to "Wata Baiwar Allah Da Annabawa Da Manzonni Na Zomata A Cikin Mafarki"
Post a Comment