Shugaba Buhari Gwamnan Katsina, Aminu Bello Masari da Sarkin Daura

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari tare da Gwamnan Katsina Aminu Bello Masari da sarkin Daura Umar Faruk Umar a garin Daura yau a cigaba da bikin sallah da shugaba Buharin yakeyi a can.
Karin hotuna.



SUBSCRIBE TO OUR NEWSLETTER

0 Response to "Shugaba Buhari Gwamnan Katsina, Aminu Bello Masari da Sarkin Daura"

Post a Comment