Wannan iskanci haka An kama wani matashi yana lalata da akuya

Rundunar yan sanda na jihar Niger ta kama wani matashi Idi Kabiru yana jima’i da akuya.
Bisa ga rahoton da Daily post News ta fitar an kama matashin mai shekaru 15 bayan wata labari da jami’an tsaro suka samu ta bayan fage. Wannan shine karo na biyu da matshin ke aikata wannnan mumunar aiki.
Kakakin rundunar sojojin na jihar Niger
Babalola Adewole ya tabbatar da ingancin laifin matashin wanda ake zargi.
Ya sanar cewa Idi wanda asali da karamar hukumar Bosso dake jihar za’a gurfanar dashi gaban kotu yayin da aka gama bincike.
Kakakin ya kara jaddada cewa yan sanda dake jihar Niger sun shirya magance aukuwar miyagun laifuffuka a jihar.
Bayan luwadi, yin lalata da dabbobi na daya daga cikin miyagun ayyuka dake neman yaɗuwa a ƙasar.
Gwamnati bata amince da ire-iren wadannan ayyuka shiyasa ta kafa dokoki a ko wani al’ummar domin Æ™awar da yaduwa ta ga al’umma.

SUBSCRIBE TO OUR NEWSLETTER

0 Response to "Wannan iskanci haka An kama wani matashi yana lalata da akuya"

Post a Comment