Dubai ta kaddamar da mota me tashi sama ta farko a Duniya

Garin Dubai ya kaddamar da mota me tashi sama ta farko a Duniya a jiya Litinin, motar me daukar mutum biyu kacal bata da bukatar matuki, kuma itace irinta ta Farko da aka fara amfani da ita a wani birni na Duniya.
Wani kamfanin kasar Jamusne dake kera jirage marasa matuki suka kera motocin, kuma hukumomin garin Dubaidin sunce an kera wadannan motocinne dan kara sauwakewa mutane harkar zirga-zirgar cikin gari da kuma saka farinciki a zukatansu.

SUBSCRIBE TO OUR NEWSLETTER

0 Response to "Dubai ta kaddamar da mota me tashi sama ta farko a Duniya"

Post a Comment