Jarumin jaruman finafinan Hausa Sadik Sani Sadik kenan a wannan hoton nashi daya yayi wanda yasha kwalliya irin ta gayun zamani hoton nashi ya kayatar.
Related Posts :
>Hadiza gabon" href="https://amanagurus.blogspot.com/2017/09/ba-maiyi-sai-allahhadiza-gabon.html">"Ba maiyi sai Allah">>Hadiza gabon
Jarumar fim din Hausa, Hadiza Gabon kenan a wannan hoton nata da yayi matukar kyau, Hadizar ta saka hoton nata a dandalinta na sada zumu… ...
Hotunan Maryam Gidado da suka dau hankali
Jarumar fim din hausa, Maryam Gidado kenan a wadannan hotunan nata da suka kayatar, a wannan hoton na sama, ga Maryam nan ciki matsatsu… ...
Kalli sabon gyaran gashin Maryam Gidado
Jarumar fim din Hausa, Maryam Gidado kenan take nunawa Masoyanta sabon gyaran kan da tayi, cikin murmushi.
… ...
Maryam Booth ta yiwa wani mutum zagin kare dangi bayan da ya yiwa kawarta ba'ar hanci
Jarumar fim din hausa, Maryam Booth ta yiwa wani bawan Allah me suna Alaji Opera kaca-
kaca bayan da ya yiwa wata kawarta ba'ar hanci, Za… ...
Hotunan Umar M. Sharif da suka kayatar
Shahararren mawakin Hausa, Umar M. Sharif kenan a wadannan hotunan nashi na kwanannan da suka kayatar.
… ...
0 Response to "Gayu mutanen Allah: Sadik Sani Sadik dan gaye"
Post a Comment