Fitacciyar jarumar finafinan Hausa da aka kora take kuma taka rawar gani a finafinan kudu Rahama Sadau kenan a wannan hoton nata da tayi kyau, ta taya masoyanta barka da ranar Juma'a, muna mata fatan alheri.
Yadda Dan Fim Yayi Soyayya Da Kanwar Sa
“Yadda nayi soyayya da kanwata a film”- Ramadan Booth
Jarumin fina-finan Hausa, Ramadan Booth, ya bayyana wa BBC abin da ya sa ya yi soya…...
0 Response to "Kalli kwalliyar Juma'a ta Rahama Sadau"
Post a Comment