Wannan diyar shahararriyar jarumar finafinan Hausace wato Hafsat Idris wadda akafi sani da Barauniya, sunan yarinyar A'isha kuma masha Allah ta fara zama 'yan mata, muna mata fatan Allah ya rayata rayuwa me albarka.
Kannywood: Hotunan Rahama Sadau A Makkah
Wadannan wasu hotuna ne da fitacciyar jarumar wasan Hausa wato kannywood Rahama Sadau a yayin ziyararta ya zuwa kasa mai tsarki don guda…...
0 Response to "Wata sabuwa: Diyar Hafsat Idris, Barauniya, A'isha an zama 'yan mata"
Post a Comment