Jarumar fim din Hausa Masa'uda 'yar Agadas kenan a wadannan hotunan nata data matse cikin kananan kaya da hula hana sallah ga murmushi tana saki kamar yanda ta saba, abin ba dama. Hotunan nata sun kayatar.
Hotunan Maryam Yahaya da suka birge
Jarumar finafinan Hausa me tasowa Maryam Yahaya kenan a wadannan hotunan nata data sha kwalliyar zamani, hotunan sunyi kyau, muna mata fa…...
0 Response to "Hotunan Masa'uda 'yar Agadas da suka birge"
Post a Comment