Sabuwar Waka: Ado Gwanja & Hussaini Danko – Rike Ra’ayinka

Sabuwar Wakar Ado Gwanja Kenan Tareda Hussaini Danko Mai Taken Rike Ra’ayinka.
Wannan Waka Dolema Tayi Dadi Saboda An Hada Shahararrun Mawakan Wannan Zamani Acikinta Wasu Suna Cewa Ado Gwanja Ne Ya Cinye Wakar Wasu Kuma Hussaini Danko.
Dan Haka Alkalanci Yana Gareku Mazaka Kuyi Download Domin Tantancewa.

Download mp4

Download Sabuwar Waka: Ado Gwanja & Hussaini Danko – Rike Ra’ayinka

Source: hausatop.com.ng

SUBSCRIBE TO OUR NEWSLETTER

0 Response to "Sabuwar Waka: Ado Gwanja & Hussaini Danko – Rike Ra’ayinka"

Post a Comment