Bambancin Yar Film Da Karuwa Kama Daki Kawai — Inji Wani Mutum

Wani mutum ma'abocin amfani da shafin sadarwa na zamani wato Facebook mai suna Taragu Shehu ya bayyana cewa bambancin yar film da karuwa kama daki ne kawai.
Taragu yayi wannan furuci ne akan abinda yaga yana faruwa na yan film din Kannywood da sukeyin Nollywood.
Yayi magana ne akan Rahama Sadau da kuma Hadiza Gabon wadanda suka koma cikin masana'antar shirya fina finai ta Nollywood kuma suke karbar dukkan abinda akace suyi a cikin film.
Shi dai mutumin yana da wata fahimtar tasa ta daban game da hakan inda ya bayyana cewa tabbas bai yi mamaki ba don kuwa a cewar sa ai da yar fim da karuwa daya ne banbancin kawai kama daki.
To sai dai maganar kwata-kwata bata yiwa jarumar dadi ba inda ta bashi ansa da cewa ita mahaifiyar tasa itace karuwa me kama dakin don kuwa ta ma fi yan fim din.

SUBSCRIBE TO OUR NEWSLETTER

0 Response to "Bambancin Yar Film Da Karuwa Kama Daki Kawai — Inji Wani Mutum"

Post a Comment