Full Hausa film Bintoto 1 to 4

Tofa kuna ina masoya kallon wasannin barkwanci musamman masu son kallon na ado gwanja.
To gafa film din BINTOTO ya iso izuwa gareku domin nishadantar daku.
Acikin film dinne zakuga yadda ake takarar soyayya tsakanin Dan Liman Wato Ado gwanja da kuma Dan Mai Gari Akan wata kyakyawar Budurwarsu Mai Suna Bintoto Wato Fati Shu,uma.
Inda suke soyayyarsu ita da sahibinnata Dan liman shikuma Dan mai gari shikuma keso Sai ya kutso kai cikin soyayyar tasu.
Wani abinma dai sai kun kalli wannan film din zakusha dariya bintoto.
Bintoto ta Dan liman har gwara rashin liman darashi naki bintoto.

Download bintoto 1&2

Download bintoto 3&4


SUBSCRIBE TO OUR NEWSLETTER

0 Response to "Full Hausa film Bintoto 1 to 4"

Post a Comment