Jarumar finafinan Hausa, Maryam Gidado kenan take shan rake a wannan hoton, hoton ya dauki hankulan mutane da yawa dan basuyi tsammanin zasuga babbar yarinya kamarta tana nuna hotonta na shan rake ba.
Jaruma Hadiza Gabon Na Cin Kilishin O&B .
Ban taba cin kilishi mai daadin O&B kilishi ba. Nasan zaku ce santi amma hausawa sun ce maganin karya hallara ku saya ku zo ku bani l…...
0 Response to "Tirkashi: Hoton Maryam Gidado tana shan rake ya dauki hankulan mutane"
Post a Comment